Tarayyar Turai na shirin kakaba wa Rasha takunkumi karo na 11 A ranar 13 ga Afrilu, Mairead McGuinness, kwamishinan harkokin kudi na Tarayyar Turai, ya shaidawa kafofin yada labaran Amurka cewa, EU na shirin kakabawa Rasha takunkumi karo na 11, tare da mai da hankali kan matakan da Rashan ta dauka na kaucewa takunkumin da aka kakaba mata. A cikin jawabinsa, Rasha ...
Kara karantawa